fidelitybank

Dara ta ci gida: ‘Yan bindiga sun sace matar jami’in tsaro mai tattara bayanai

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun sace matar babban jami’in rundunar tattara bayanan sirri ta rundunar tsaro da bayar da agaji ta KASA da aka fi sani da Civil Defence, (NSCDC) a Jihar Nasarawa.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa barayin sun je gidan Mukaddashin Babban Kwamanda Apollos Dandaura a Lafia babban birnin jihar, dauke da bindigogi kirar AK-47, inda suka rika harbi domin tsorata jama’a kafin su yi gaba da matar.

Bayanai sun nuna cewa maharan sun harbi kanin kwamandan wanda shi ma jami’in rundunar ne a jihar, lokacin da suka kai harin da mislain karfe 8:30 na dare jiya Laraba.

Kakakin rundunar a jihar ta Nasarawa Mr Jerry Victor, wanda ya tabbatar wa da jaridar lamarin ya ce har yanzu ba a gano inda ‘yan bindigar suke ba.

Ya kara da cewa jami’ai sun bazama domin ceto ta ba tare da wata illa ba. Sannan ya ce zuwa yanzu barayin ba su tuntubi rundunar ko iyalin ba.

nigeria newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp