fidelitybank

Dangin Amarya sun ki karbar tsofaffin kudi a matsayin sadaki

Date:

Dangin wata amarya a karamar hukumar Gbako ta jihar Neja sun bukaci dangin mai neman aurenta da su zo su karbi tsoffin kudi yan Naira 1000 da 500 da suka bayar a matsayin sadaki.

An tattaro cewa dangin angon sun kai wa dangin amarya wasu kudade a matsayin sadaki da sauran kayan aure yayin da ake shirye-shiryen biki.

Koda dai ba a daga daurin auren ba, iyayen yarinyar sun bayyana cewa basu shirya siyan wasu abubuwan bukata na bikin ba kuma ga shi bankin CBN ya ba da wa’adin 31 ga watan Janairu na daina karbar tsoffin kudin.

Haka kuma sun ce basu da asusun bankin da za su zuba kudin a ciki don haka suka bukaci lallai sai dai a kawo sabon kudi, rahoton Daily Trust.

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp