fidelitybank

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Date:

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan alaƙar kasuwanci da ƙasar Canada, inda ya ce ya ɗauki wannan matakin domin ƙasar ta fara lafta haraji kan kamfanonin fasahar zamani.

Trump ya bayyana haka ne a kafofin sadarwa na zamani, lamarin da ke zuwa bayan ƙasashen maƙwabta sun fara tattaunawa kan shiga yarjejeniyar kasuwanci a watan Yulin da ya gabata.

Ƙasashen biyu dai sun lafta wa juna harajin kasuwanci, tun bayan da Trump ya yi barazanar mamaye ƙasar ta hanyar amfani da ikon tattalin arziki.

A ranar Juma’a ce Trump ya ce zai yanke duk wata tattaunawa da ke tsakaninsu saboda Canada tana takuwa wa kamfanonin fasahar zamani da haraje-haraje, sannan ya ƙara da cewa zai sanar da sabon haraji kan kayayyakin ƙasashen a mako mai zuwa.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...

An gargadi Borno da Yobe da Jigawa su zama cikin shirin ambaliya

Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da...

Kano na cikin jihohin da ba su yi katin zabe sosai ba – INEC

Bayanan da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya...

Mun gano filin wasa na Sani Abacha ba shi da inganci – NPFL

Hukumar shirya gasar cin kofin kwararru ta kasa (NPFL),...

Jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna ya ya fadi

Jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji da ya taso daga...

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...
X whatsapp