fidelitybank

Dana Air sun ki bin sawun takwarorin su

Date:

Kamfanin jirgin sama na Dana Air ya ce, ya dauki matakin kin shiga cikin dakatarwar da aka yi masta a ranar Litinin 9 ga watan Mayun 2022.

Kamfanin Dana Air ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ya fitar ranar Lahadi a Abuja, inda ya zama kamfani na biyu da ya janye daga shirin dakatar da zirga-zirgar jiragen bayan Ibom Air.

Ta ce biyo bayan sanarwar manema labarai da kamfanin dillancin labaran Najeriya (AON) ya fitar kwanan nan, ya zama wajibi ya tashi tsaye wajen kare muradun baki, abokan hulda, ma’aikata da masana’antu baki daya.

Ya kara da cewa ya yarda cewa farashin Jet A1 na yanzu ba shi da dorewa, kuma bai kamata a lankayawa masu gudanar da zirga-zirga ba.

news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Masu shan Taba Sigari sun shiga rudani a Faransa da firgici

A yau ne sabbin dokokin hana shan taba a...

Ni da Wike tif da taya ne – Fubara

Dakataccen gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya ce, babu...

Za a yi jana’izar Dantata a ranar Litinin

Babban sakataren marigayi Alhaji Aminu Dantata, Mustapha Abdullahi Junaid,...

Talauci da rashin tsaro na iya barazana ga zaÉ“en 2027 – Rahoto

Ƙungiyar fafutikar kare haƙƙin ɗan'adam da tabbatar da dimokuraɗiyya...

Tinubu ya aike da sakon ta’aziyya ga iyalan Dantata

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa...

Dangantaka tsakanin Amurka da Canada ta yi tsami

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce zai yanke dukkan...

An yi jana’izar Kwamandojin sojinta da masana nukiliyar Iran da Isra’ila ta kashe

Iran ta gudanar da jana'izar mutum 60, ciki har...

Za a binne Attaijirin dan kasuwar nan na Kano Dantata a Dubai

Allah ya yi wa attajirin É—an kasuwar nan na...

Dalori ne ya maye gurbin Gnaduje a shugabancin APC

Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na yankin arewa, Ali Bukar...

IGP ya ba da umarnin bincike kan bidiyon ƙorafin wani tsohon ɗansanda

Babban Sufetan ‘Yan Sandan Najeriya, Kayode Adeolu Egbetokun, ya...

Amurka za ta bayar da gudunmawar dala miliyan 30 ga ‘yan Gaza

Amurka za ta ba da tallafin dala miliyan talatin...

Iran na binciken ɓarnar da aka yi cibiyoyin nukiliyar ƙasar

Ministan harkokin waje na Iran ya amince an yi...
X whatsapp