fidelitybank

Dan wasan Pillars ya lashe gwarzon dan wasan wata na NPFL

Date:

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Ibrahim Mustapha ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafa na Najeriya na watan Fabrairu.

Mustapha ya ci kwallaye hudu a cikin watan ciki har da zura kwallaye biyu a karawar da suka yi da Sunshine Stars a filin wasa na Sani Abacha, Kano.

Dan wasan ya kara yawan kwallayen sa zuwa bakwai a NPFL sannan kuma ya kai kwallaye 60 a gasar NPFL.

Mustapha ya doke Chijoke Mbaoma da Godsgift Elkanah da Nenrot Silas da Nyima Nwagua da kuma Michael Tochukwu.

A halin da ake ciki, babban kocin Bayelsa United Meremu Okara ya lashe kyautar gwarzon koci na wata.

Okara ne ya lashe kyautar a karon farko a aikinsa na horarwa.

uanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp