fidelitybank

Dan wasan Najeriya na iya fuskantar dakatarwar wasa 10 a Turkiyya

Date:

Dan wasan baya na Fenerbahce Bright Osayi-Samuel na fuskantar yiwuwar dakatar da shi har zuwa wasanni 10 saboda rikicin da ya barke bayan nasarar da kungiyar ta samu a waje a Trabzonspor a karshen makon da ya gabata.

Osayi-Samuel ya yi taho-mu-gama da wasu magoya bayan gida da suka shiga filin wasa bayan karawar da suka yi a gasar Super Lig ta Turkiyya.

Rahotannin da ke fitowa daga kasar Turkiyya na cewa hukumar kwallon kafar Turkiyya TFF, kwamitin ladabtarwa na iya tuhumi dan wasan na Najeriya da laifin cin zarafi.

Ana sa ran dan wasan mai shekaru 26 ya nemi kare kansa don kaucewa hukunci.

An dage sauraron karar a ranar Talata, 2 ga Afrilu.

Osayi -Samuel yanzu haka yana bakin aikin kasa da kasa da Najeriya.

A ranakun 22 ga watan Maris da 26 ga watan Maris ne ake sa ran Super Eagles za su kara da Black Stars na Ghana da Eagles ta Mali.

vanguard newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp