fidelitybank

Dan wasan bayan Super Eagles zai koma Nantes ta Faransa

Date:

Ana sa ran dan wasan baya na Super Eagles Chidozie Awaziem zai kammala komawa kungiyar Nantes ta Ligue 1 a wannan makon.

Dan wasan mai shekaru 26 zai sanya hannu kan kwantiragin shekaru hudu bayan Nantes ya cimma yarjejeniya da kulob dinsa na Portugal Boavista.

Zai kasance karo na biyu na Awaziem tare da Canaries bayan aronsa a kakar 2017/18.

Zuwansa kuma zai kara yawan ‘yan Najeriya a Nantes zuwa biyu, yayin da dan wasan gefe Moses Simon ya riga ya shiga cikin tawagar.

Dan wasan bayan ya shafe kakar wasa ta bara a matsayin aro a kulob din Croatia, Hajduk Split.

Ya kuma taba buga wasa a kungiyoyi a Spain da Turkiyya.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp