fidelitybank

Dan takarar shugaban kasa a APC ya koka a kan kudin fom Naira miliyan 100

Date:

Mai neman jam’iyyar APC ta tsayar da shi takarar shugaban ƙasa a Najeriya, Adamu Garba, ya kaɗu da jin farashin fom ɗin takararar da jam’iyyarsu ta saka na naira miliyan 100.

A yau Laraba ne APC ta ce duk mai son ya tsaya takarar shugaban ƙasa sai ya biya kuɗin na-gani-ina-so naira miliyan 30 da kuma kuɗin fom naira miliyan 70.

Adamu Garba ya bayyana kaɗuwarsa ne a shafinsa na Twitter jim kaɗan bayan sanar da farashin.

“Miliyan 100 kuɗin fom. Lallai!,” kamar yadda ya wallafa.

Matashin da ke yawan amfani da shafukan zumunta ya kuma nemi ‘yan uwansa matasa su fito su “yaƙi jakunkunan kuɗi”.

“Ba zai yiwu mu ci gaba da sayen ofisoshin gwamnati a Najeriya ba, muna buƙatar ƙwararrun shugabanni a (zaɓen) 2023,” in ji shi.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp