fidelitybank

Dan takarar gwamna APC a Rivers ya goge sakon taya Tinubu murna

Date:

Dan takarar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress, APC a jihar Rivers, Tonye Cole ya goge wani sako a shafin sa na Facebook da aka tabbatar yana taya zababben shugaban kasa, Bola Tinubu murnar nasarar da ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar Asabar.

DAILY POST ta rawaito cewa, biyo bayan ayyana Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta kammala, Mista Cole ya wallafa sakon taya murna ga Tinubu a shafin sa na Facebook da aka tabbatar.

Sai dai wannan  ya samu martani daga masu sharhi da ake kyautata zaton magoya bayan Peter Obi ne, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, LP.

Wani bincike da jaridar DAILY POST ta yi a ranar Juma’a ya nuna cewa an goge wannan sakon ne bayan da masu ra’ayin rikau da ke ganin an tabka magudi a zaben shugaban kasa a jihar.

Alamu na nuna cewa Cole na iya tsammanin samun kuri’u masu yawa daga magoya bayan jam’iyyar LP wadanda suka fusata da zargin magudin zaben shugaban kasa.

punch newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp