fidelitybank

Dan takarar gwamna a Adamawa ya rasu

Date:

Dan takarar gwamna a jam’iyyar NRM reshen jihar Adamawa, Alhaji Aliyu Maina ya rasu.

Olusola Afuye, Sakataren Yada Labarai na NRM ne ya tabbatar da mutuwar Maina.

Mutuwarsa na zuwa kasa da kwanaki 30 kafin babban zaben shekara mai zuwa.

An rahoto cewa ya rasu ne a ranar Laraba, 25 ga watan Janairu bayan gajeriyar jinya a Abuja, a ranar ne kuma aka tabbatar da rasuwar dan takarar gwamna a jam’iyyar PDP a jihar Abia, Farfesa Uchenna Ikonne.

“A cewar sanarwar da ‘yan uwa suka yi, marigayi Alhaji Abba Maina ya rasu ne a ranar Laraba, 25 ga watan Janairu a gidansa da ke babban birnin tarayya Abuja, bayan ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya.

“An binne shi kamar yadda addinin Musulunci ya tanada. Muna rokon Allah Madaukakin Sarki da Ya kare iyalansa da dukkan masoyansa,” inji Afuye.

Yayin da yake kira ga ‘yan siyasa da ‘yan kasuwa da su nuna kulawa da soyayyar dangin marigayi Maina a lokacin zaman makoki, ya ce za a sanar da jama’a cikakkun bayanai game da shirye-shiryen bayan tattaunawa da iyalansa.

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin Ĉ™asa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ĉ³ansanda

Kwamishinan Ĉ´ansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa Ĉ™uri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ĈŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

AĈ™alla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aĈ™alla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp