fidelitybank

Dan takara daya ne ya ki amincewa ta hanyar sasantawa – APC

Date:

Shugaban kwamatin tantance ‘yan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, John Oyegun, ya ce kashi 99 cikin 100 na masu neman takarar sun amince su goyi bayan ɗan takara ta hanyar sasantawa ban da ɗan takara kacal.

Mista Oyegun ya faɗi hakan ne lokacin da yake gabatar wa shugaban APC Abdullahi Adamu rahoton kwamatin nasa a ranar Juma’a.

“Mun tattauna da dukkan masu neman takarar game da sasantawa,” a cewarsa. “Abin mamaki kashi 99 cikin 100 sun amince cewa jam’iyyar ce gaba da kowa kuma duk abin da ta yanke – ta hanyar cikakkiyar tuntuɓa – akwai yiwuwar su amince.

“Mutum ɗaya ne kawai ya ce zai yarda da sasantawa amma sai idan shi aka zaɓa. Ina ganin abu ne da ya kamata a faɗa kuma a sake maimaitawa.

“Saboda haka wannan dama ce da muka samu ta sake rage yawan ‘yan takarar sosai. Amma daga ƙarshe ina ganin bai kamata mu ji tsoron gudanar da zaɓe ba idan wani ɗan takara ya haƙiƙance a kan hakan.”

Kwamatin ya rage yawan ‘yan takarar daga 23 zuwa 10 yayin tantancewar da aka gudanar a farkon makon nan. In ji BBC.

bbc news 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp