fidelitybank

Dan takara a jihar Ogun ya mutu

Date:

Rahotanni da ke isowa daga yankin Oke Ogun a jihar Oyo na cewa daya daga cikin ‘yan takarar majalisar wakilai a jihar, Hon. Jacob Funmi Ogunmola, ya rasu.

Ogunmola, har zuwa rasuwarsa, ya kasance dan takarar majalisar wakilai a mazabar Atisbo/Saki West/Saki ta Gabas a 2023.

Ya taba zama shugaban kwamitin riko a karamar hukumar Atisbo a shiyyar Oke Ogun.

Daily Post ta tattaro cewa, Ogunmola dan asalin Ago Are ne a karamar hukumar Atisbo.

Majiyoyi sun shaida wa DAILY POST a ranar Litinin cewa Ogunmola ya rasu ne sa’o’i kadan bayan halartar wani taro a Saki ranar Lahadi.

An ce dan siyasar ya yi korafin cewa ba ya jin dadi, daga nan kuma aka garzaya da shi Legas domin kula da lafiyarsa.

An tattaro cewa Ogunmola ya rasu ne a lokacin da ake dauke shi daga Saki zuwa Legas.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp