fidelitybank

Dan Sarauniya ya biya gilashin motar gidan Yari da magoya bayansa suka fasha – Kotu

Date:

Kotun majistare mai lamba 58 karkashin mai shari’a, Alkali Aminu Gabari, ya sake bayar da belin tsohon kwamishinan ayyuka, Mu’azu Magaji.

Kotun ta amince da babban limamin Dan Sarauniya ya tsaya wurin fito da Mu’azu Magaji, sai dai kotun ta bukaci ya guje wa duk wata wallafa daga soshiyal midiya har sai an kammala shari’ar, kuma ya biya gilashin motar gidan yari da magoya bayansa suka fasa.

Lauyan wanda ake zargi, Garzali Datti Ahmed, ya mika bukatar sake duba sharuddan belin inda ya yi kira ga kotun da ta duba bukatarsa.

A hukuncin kotun wanda ta bayar da belin Magaji a ranar 4 ga watan Fabrairu, ta saka gindaya wasu sharuddan da za a cika kafin karbarsa.

Daily Trust ta rawaito cewa, kotun ta bada belinsa kan kudi har N1 miliyan da tsayayyu biyu wadanda za su kasance dagacin kauyen Dan Sarauniya da kwamandan Hisbah daga Dawakin Tofa ko kuma babban limami.

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp