fidelitybank

Dan Morocco ne zai busa wasan Najeriya da Ghana

Date:

Hukumar kula da kwallon kafa ta Afrika CAF ta nada wani jami’in hukumar kwallon kafar kasar Morocco, Hamza El Fariq a matsayin babban alkalin wasa a wasan neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika ta 2024 tsakanin Najeriya da Ghana.

El Fariq zai samu taimakon ‘yan uwansa Abdessamad Abertoune (mataimaki na farko) Zakaria Bouchtaoui (mataimaki na biyu) da Hicham Temsamani (jami’i na hudu).

Yarima Kai Saquee daga Saliyo ne zai zama kwamishinan, yayin da Miboti Moise daga Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo zai kasance a matsayin mai tantance alkalan wasa.

Za a yi karawar ne a filin wasa na Godswill Akpabio International Stadium, Uyo ranar Asabar.

An tashi wasan ne da ci 0-0 a wasan farko na neman tikitin shiga gasar.

Duk masu nasara za su ci gaba zuwa CHAN 2024.

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ę“ansandan jihar Kaduna, sun buʙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ʙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ā€˜Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ʙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ā€˜yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp