fidelitybank

Dan kwallon kafa Seedorf ya karbi musulunci

Date:

Tsohon fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na Holland Clarence Seedorf ya musulunta, kamar yadda ya sanar a shafinsa na Instagram.

Tsohon ɗan ƙwallon na Ajax da Real Madrid da AC Milan wanda ya lashe kofin zakarun turai sau huɗu ya ce matarsa ce ta musuluntar da shi tare da koyar da shi addinin Islama.

A cikin saƙon da ya wallafa a shafinsa na Instgram inda yake tabbatar musuluntarsa, Seedorf ya bayyana godiya ga matarsa da kuma waɗanda suka tura masa sakwannin murna na shiga addinin musulunci. In ji BBC.

“Ina matuƙar cikin farin ciki da kuma farin cikin kasancewa dukkan ‘yan uwa a fadin duniya musamman masoyiyata Sophia wadda ta karantar da ni ma’anar Musulunci,” kamar yadda Seedorf ya bayyana a shafinsa na Instagram.

www nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp