fidelitybank

Dan Ireland ya doke Hilda ‘yar Najeriya a bangaren girki mafi dadewa

Date:

Kundin Bajinta na Guinness World Records ya bayyana cewa wani mai gidan cin abinci ɗan ƙasar Ireland, Alan Fisher, ya karya tarihin girki mafi daɗewa a duniya, inda ya zarce tarihin da ƴar Najeriya Hilda Baci ta kafa a farkon shekarar nan da sama da sa’o’i 24.

Kundin Bajinta na Guinness World Records ya tabbatar da hakan ne a ranar Talata a wata sanarwa da ya fitar a shafinsa na X, inda ya kuma ayyana Alan Fisher a matsayin sabon wanda ya ƙwace kambun bajintar.

“An tsige Hilda Bassey a matsayin wace ta lashe kambun bajinta na Guiness na tarihin girki mafi daɗewa a duniya.” in ji kundin Bajintar

“Alan Fisher daga Ireland ya yi girki na tsawon sa’o’i 119 da mintuna 57 a gidan abincinsa da ke Japan,”.

A watan Yuni ne aka ayyana Hilda a matsayin wacce ta lashe kambun bajinta na kafa tarihin girki mafi daɗewa a duniya.

legit nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp