fidelitybank

Dambarruwar ASUU da Gwamnatin Tarayya a Kotu

Date:

Kotun da ke shiga tsakanin ma’aikata da wadanda suka dauke su aiki ta dage wata kara da gwamnatin Najeriya ta shigar kan yajin aikin da kungiyar malaman ta shafe watanni tana yi.

Alkalin kotun P.I. Hamman ne ya dage sauraren shari’ar zuwa 16 ga watan Satumba bayan da wata kungiya mai fafutukar kare hakkin dan Adam ta mika bukatar yin haka ga alkalin.

Ita ma kungiyar ta shigar da wata kara mai kama da wadda gwamnatin Najeriya ta shigar, lamarin da ya sa alkalin ya dage karar domin a warware matsalar kafin ta zama karfen kafa ga shari’ar.

Sai dai lauyan da ke wakiltar gwmnati Tijjani Gazali (SAN) ya ki amincewa da bukatar a hada kararrakin biyu wuri guda, yana cewa lokacin yin haka bai yi ba.

Amma lauyan ASUU Femi Falana (SAN) ya sanar da manema labarai cewa a sane yake da bukatar da aka gabatar wa kotun na hade kararrakin wuri guda.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp