fidelitybank

Dalilin ya sa na ke marawa Tinubu a 2023 – Shagari

Date:

Bello Shagari, tsohon shugaban kungiyar matasan Najeriya, NYCN, ya ce, goyon bayansa ga dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, ya dogara ne da irin kimar tawagar da ke aiki da tsohon gwamnan Legas.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Shagari, shahararren dan gwagwarmayar matasa, ya ce ya yi imani da tawagar Tinubu, yana mai jaddada cewa za su iya ciyar da kasa gaba.

Ya nuna rashin jin dadinsa ga shugabannin da ba su da kawancen siyasa, yana mai cewa za su iya yin kokarin rayuwa maimakon share fagen ci gaba.

Ya rubuta cewa, “Ina goyon bayan Tinubu ne saboda na yi imanin cewa yana da tawaga da kwarin guiwar fitar da Najeriya daga halin da take ciki a yanzu zuwa mafi kyawu.

“Ba zan so duk wani shugabanci na gazawar abokan siyasa, riko da dagewa, wanda zai iya kawo karshen kokarin rayuwa maimakon haifar da ci gaba.”

A baya-bayan nan ne Shagari ya kaddamar da wata kungiyar goyon bayan da za ta tabbatar da nasara ga Tinubu a zaben watan Fabrairu mai zuwa.

bbc news nigeria today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ĉ˜asa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...

An sassata rikicin da aka shafe shekaru 30 kan Masallacin Sharada da Islamiyya

Tsohon dan takarar gwamnan Kano, Malam Sha’aban Ibrahim Sharada,...

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...

Barau ya jagorancin gangamin zaben cike gurbi a Kano

Barau ya samu rakiyar Karamin Ministan Gidaje da Raya...

Gwamnatin Kano ta kara fadada shirin matasa 

Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya sake,...

An kaiwa Malamin addini hari a Kano bayan an jikatasu da Matarsa

Wani malamin addinin Musulunci, Malam Kabir Idris, da matarsa...

Kotun Kano ta daure wata Mata da ake zargin ta tsafe su

Kotun Majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland, Ĉ™arĈ™ashin...

Dalibi ya kashe kansa a cikin Jami’a

Hukumar jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, sun...

Gobara na cigaba da lakume wasu yankunan Turai

Gobarar daji na ci gaba da ruruwa a sassan...

An kama Fursunoni 7 da suka tsere daga gidan kurkukun jihar Nasarawa

Hukumar kula da gidajen yari a Najeriya ta ce...
X whatsapp