fidelitybank

Dalilin mu na daukar Jorginho – Arteta

Date:

Kocin Arsenal, Mikel Arteta, ya bayar da dalilan da ya sa ya amince da sayen Jorginho daga Chelsea.

A cewar dan wasan na Sipaniya, kwarewar Jorginho za ta kasance babbar kadara a yunkurinsu na lashe gasar Premier.

Kungiyar Gunners ta tabbatar da cewa ta kulla yarjejeniya da Chelsea kan kudi fan miliyan 12 domin sayen dan wasan na Italiya.

Arteta ya kasance masoyin dan wasan mai shekara 31 tun yana mataimakin koci a Manchester City.

Karanta Wannan: Wigan ta kori tsohon dan wasan Arsenal Toure a matsayin koci

“Jorginho dan wasan tsakiya ne mai hankali, zurfin kwarewar jagoranci da dimbin kwarewar gasar Premier da kuma kwarewar kasa da kasa.

“Jorginho ya yi nasara a rayuwarsa, amma har yanzu yana da yunwa da kuma sha’awar bayar da gudummawa a nan.

Arteta ya shaida wa shafin yanar gizon Arsenal cewa “Mun yi matukar farin cikin siyan Jorginho kuma mun yi maraba da shi da danginsa zuwa kulob din.”

nasarawa news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaÉ—i masu...

WAEC ta sake bude shafinta don duba jarabawar bana

Hukumar shirya jarabawar Afirka ta Yamma (WAEC) ta bayyana...

Indonesia za ta gina asibiti dubu biyu ga FalasÉ—inawa

Indonesia ta sanar da cewa za ta kafa wata...

Lauyan Sowore ya bukaci a sake shi cikin gaggawa

Lauyoyin ffitaccen É—an gwagwarmayar nan kuma É—an jarida, Omoyele...

Najeriya da Indiya za su haɗa kai na yaƙi da fataucin miyagun ƙwayoyi

Hukumar hana sha da fatauncin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya,...
X whatsapp