fidelitybank

Dalilin da ya sanya gwamnati ta daina yin gwajin Corona

Date:

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa dukkan matafiyan da aka yi wa cikakkun alluran riga-kafin korona ba sa bukatar yin gwajin cutar na PCR COVID-19.

Wannan ne matakin farko da gwamnati ta ɗauka kan wannan batun na kiwon lafiya, tun da ta fara ganin raguwar alƙaluman masu kamuwa da cutar.

Shugaban kwamitin shugaban ƙasa da ke sa ido kan yaƙi da annobar korona a Najeriya, Boss Mustapha ya sanar cewa daga ranar 4 ga watan Afrilu wannan matakin zai fara aiki.

Sai dai ya bayyana cewa, dukkan fasinjojin da ba a yi wa alluran riga-kafi ba, ko ma waɗanda ba a yi musu cikakkun alluran korona ba, tilas su yi wannnan gwajin akalla sa’a 48 kafin su bar ƙasar, ko kuma su yi gwaji na rana ta biyu ko rana ta 7 bayan sun isa ƙasar.

punch newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp