fidelitybank

Dalilin da ya sa Wake ya karye a Najeriya – Ƙungiyar Manoma

Date:

Ƙungiyar manoman wake a kasar nan, ta bayyana amfani mai yawa da suka samu a matsayin ɗaya daga cikin dalilan da suka jawo raguwar farashinsa a kasuwanni a baya-bayan.

Shugaban ƙungiyar ta Cowpea and Beans Farmers, Processors and Marketers Association of Nigeria (C&BFPMAN), Kabir Shuaibu ya faɗa wa kamfanin dillancin labarai na NAN cewa suna farin ciki da saukar farashin.

Rahoton na NAN ya ce daga wata ukun ƙarshe na 2024, farashin babban buhun wake mai nauyin 100kg ya kai har N210,000 zuwa N240,000, a madadin N90,000 da aka dinga sayar da shi a 2023.

Sai dai kuma, daga wata ukun farko na 2025 zuwa yanzu farashin ya sauka sosai zuwa N80,000 ko N120,000 – ya danganta da nau’insa.

“Muna farin ciki da saukar farashin waken. Mun samu ninki 10 na abin da muka saba samu a shekarun baya,” kamar yadda Kabiru ya shaida wa NAN.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...

An gargadi Borno da Yobe da Jigawa su zama cikin shirin ambaliya

Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da...

Kano na cikin jihohin da ba su yi katin zabe sosai ba – INEC

Bayanan da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya...

Mun gano filin wasa na Sani Abacha ba shi da inganci – NPFL

Hukumar shirya gasar cin kofin kwararru ta kasa (NPFL),...

Jirgin ƙasa daga Abuja zuwa Kaduna ya ya fadi

Jirgin ƙasa ɗauke da fasinjoji da ya taso daga...

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...
X whatsapp