fidelitybank

Dalilin da ya sa Tiunu ya yi jinkiri wajen fitar da Ministoci – APC

Date:

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana dalilin da ya sa ake daukar lokaci mai tsawo kafin shugaba Bola Tinubu ya bayyana sabbin ministocinsa.

Da yake magana a ranar Litinin a Abuja, yayin ganawarsa da shugabannin jam’iyyar APC a fadin kasar nan, Adamu ya bayyana cewa Tinubu ya yi tuntubar juna sosai kafin ya yanke shawarar sunayen da zai zaba.

“Shugaban kasa ya fara. Kuma yana yawan tuntubar sa kafin ya fito da wadanda ya nada a matsayin ministoci.

“Nadin ministocin zai zo farko. Za su yi ta tantance su har sai an bayyana su bayan an gabatar da su daga hannun maigirma shugaban kasa.

“Kuma mai girma shugaban kasa zai nada ministocinsa a hukumance ya rantsar da su.

“Bayan ya yi hakan ne zai bayyana kowannen su ga kasar don sanin ministar da zai je wace ma’aikatar, da kuma ma’aikatu nawa ne za mu samu,” in ji Adamau.

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp