fidelitybank

Dalilin da ya sa na janye wa Atiku a zaɓen fidda gwani – Tambuwal

Date:

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya bayyana dalilin da ya sa ya janye wa Atiku Abubakar a zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar PDP.

Gwamnan, ya ce, wannan sadaukarwa ce ga Nijeriya a matsayin kasa da kuma ‘yan Nijeriya a matsayin al’umma.

Tambuwal, a wajen taron a ranar Asabar din da ta gabata, ya fice daga takarar tare da neman magoya bayansa da su zabi Atiku.

Da yake janyewa daga takarar, Tambuwal ya ce, “Wadanda suke wakilai a nan su zabi Alhaji Atiku Abubakar”.

Gwamnan ya bayyana dalilinsa na murabus ne a lokacin da yake jawabi ga jama’ar da suka yi masa tarba ta jarumtaka a ranar Juma’a bayan ya taso daga Abuja.

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp