fidelitybank

Dalilin da ya sa na daina fim ɗin Indiya – Pryinka

Date:

Fitacciyar tauraruwar fina-finan Indiya Priyanka Chopra ta bayyana dalilan da suka sa ta fice daga masana’antar shirye fina-finan ƙasar ta Bollywood.

Yayin da ta bayyana a wani shirin podcast na Amurka, Priyanka Chopra ta ce ba ta jin ɗaɗin yadda ake cusa harkokin siyasa a masana’antar shirya fina-finan ƙasar.

Sannan kuma ta ce ba ta jin dadin aikin da take yi a masana’antar.

Priyanka Chopra ta yi magana kan batutuwa da dama a shirin na podcast, ciki har da ƙaurarta daga masana’antar Bollywood ta Indiya zuwa Hollywood ta Amurka inda ta yi wasu fina-finan.

Ta kuma yi bayanin yadda ta bar Indiya tare da fara zama a Amurka, da yadda labarin soyayyarta da mijinta mawaƙi Nick Jonas.

A shekarar 2018 ne Chopra ta auri mawaƙi kuma tauraron fina-finan Amurka Nick Jonas, inda suka ci gaba da zama a Amurka, inda a shekarar da ta gabata kuma ta haihu. In ji BBC.

benue news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp