fidelitybank

Dalilin da ya sa muka rushe ginin majalisar Ribas – Gwamnati

Date:

Gwamnatin Ribas ta sanar da matakin da ta ɗauka na rusawa da sake gina zauren majalisar dokokin jihar, sakamakon matsalolin da wasu ɓangarorin ginin suka fuskanta sanaiyyar fashewar wani abu da kuma tashin gobarar da ta faru a baya-bayan nan, lamarin da ya tilasta sabunta ginin don tabbatar da ingancinsa.

Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Ribas, Joseph Johnson ne ya fitar da wannan sanarwa.

“Bayan tantance ingancin ginin, masana sun shawarci gwamnati cewa ci gaba da amfani da ginin a halin da take ciki zai zama haɗari,” in ji shi.

Johnson ya bayyana ƙoƙarin da gwamnati ke yi na gano matakan bin hanyoyin rage kashe kuɗi wajen gyara har sai sun amince da tsarin sabon ginin.

Kafin lokacin, gwamnatin Ribas ta samar da madadin wurin da majalisar za ta gudanar da harkokinta har sai an sake gina majalisar.” kamar yadda sanarwar ta bayyana.

Sanarwar ta ce madadin wurin da aka samar don gudanar da harkokin majalisar na wucin gadi yana cikin fadar gwamnati.

news today in nigeria 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp