fidelitybank

Dalilin da ya sa gwamnonin Arewa ke goyon bayan Tinubu – El-Rufa’i

Date:

Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna, ya bayyana dalilan da suka sa gwamnonin jam’iyyar APC na Arewa suka yanke shawarar marawa mai rike da tutar jam’iyyar, Bola Tinubu baya.

El-Rufai ya bayyana cewa gwamnonin APC na Arewa sun yanke shawarar marawa Tinubu baya domin tabbatar da hadin kai, daidaito da adalci a Najeriya.

Ya bayyana hakan ne a yayin wani taro na gari da wasu kungiyoyin Kiristocin Arewa a Kaduna.

El-Rufai ya ce gwamnonin Arewa sun zauna da Tinubu ne saboda irin rawar da ya taka a lokacin yana Gwamnan Jihar Legas.

A cewar El-Rufai: “A cikin tsarin hadin kai, adalci da adalci a kasar nan, bayan mulkin shugaba Buhari, ya dace a ce fadar shugaban kasa ta tafi Kudu.

“Kuma mun hadu ne a Katsina Lodge kafin Gwamna Aminu Bello Masari ya ce a cikin dukkan ‘yan takarar shugaban kasa, ya kamata mu nemi Ahmed Tinubu saboda irin nasarorin da ya samu a lokacin da yake gwamnan Legas.

ng news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp