fidelitybank

Dalilan da ya sanya El-Rufa’i ya zare dansa daga makarantar gwamnati

Date:

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i, ya ce, ya zare ɗansa daga makarantar gwamnati ne saboda barazanar kai hari da garkuwa.

El-Rufa’i, ya ce, ya ɗauki matakin sa ɗansa a makarantar ne, domin tabbatar da kwarin guiwarsa ga tsarin ilimin Kaduna, kamar yadda Punch ta rawaito.

Malam Nasiru ya yi wannan zancen ne a wurin taron manema labarai da ake shirya wa ministoci a fadar shugaban ƙasa dake Abuja, ranar Alhamis.

Ya bayyana cewa, shekaru biyar baya tun zuwansa kan mulki, gwamnatinsa ta ɗauki malaman makaranta fiye da adadin waɗan da ta kora daga aiki.

Gwamnan ya ce: “Mun kori Malamai 22,000 kuma mun ɗauki 25,000. Mun gwada su lokuta da dama, wasu su faɗi kuma su sake faɗuwa, za mu kore su mu ɗauki wasu sabbi.” “Mun shirya inganta nagartan Malamai, saboda Malami shi ne ilimin ba wai ajin da ake zama ba. Yanzu zamu kawar da wasu malaman Sakandire. Amma mun ɗauki malaman da zasu koyar a Sakandire 7,700, muna jira ne mu kammala sallamar waɗan can. Kuma jami’an gwamnati mun cimma matsaya zamu saka ‘ya’yan mu a makarantun gwamnati.” 

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp