fidelitybank

Dalilan ƙara kuɗin aikin Hajji a Najeriya

Date:

Hukumar alhazai ta kasa a Najeriya NAHCON ya ce, da dukkan alamu za a kara kudin aikin Hajji da akalla kashi 50 cikin 100 daga wanda maniyata suka biya a 2019.

jaridar Daily Trust ta ce, a 2019 maniyata sun biya naira miliyan 1.5 ne, saboda haka wadanda suka ajiye kudin guzuri tare da hukumar NAHCON na bukatar kara biyan kimanin naira miliyan 1 ke nan.

Yayin wani taro da hukumar ta yi da jami’an da ke kula da hukumomin aikin Hajji na jihohin Najeriya, shugaban NAHCON Alhaji Zikrullah Hassan ya ce, hauhawar farashi ga tattalin arzikin duniya ne ya janyo wannan matsalar.

Ya ce a shekarar 2019, a na sauya dalar Amurka daya kan Naira 306, inda a bana ya koma Naira 410 kan kowace dala.

Ya abayyana cewa, kashi 97 cikin 100 na kudaden aikin Hajji na tafiya ga biyan ayyuka da ake biya da kudaden waje ne kamar sayen tikitin jirgi da na masauki a kasa mai tsarki

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp