Kungiyar dalibai ta kasa (NANS), ta zabi Kwamared Umar Faruk Lawal na Jamiāar Bayero ta Kano a matsayin shugaban kungiyar na kasa.
Umar, dalibin Sashen Kimiyyar Laburare ne ya gaji Asefon Sunday Dayo wanda ya kammala wa’adinsa.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]