fidelitybank

Dalibai 125 daga Sudan sun sauka a Abuja

Date:

Wasu ƙarin ‘yan Najeriya 125 sun isa Abuja daga Sudan.

Mutanen waɗanda jirgin Tarco B737-300 ya ɗauko daga Port Sudan sun sauka a filin jirgin saman Abuja da tsakar ranar Asabar.

A yanzu adadin ‘yan ƙasar da aka kwaso daga Sudan ya kai 2,371.

Jami’an shige da fice da na hukumar bayar da agajin gaggawa ta ƙasar NEMA, da jami’an hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta ƙasar ne suka tarbe su a filin jirgin.

A ranar uku ga watan Mayu ne jirgin farko ɗauke da ‘yan ƙasar daga Sudan ya sauka a filin jirgin Abuja.

Tun daga ranar ne kuma ake ta jigilar ƙwasar ɗaliban ƙasar waɗanda suka maƙale a ƙasar sakamakon faɗan da ya ɓarke tsakanin sojojin ƙasar da dakarun RSF masu sanye da kayan sarki.

nigerianewspapers.com.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp