fidelitybank

Dakatarwar da aka yi min zainci ne kuma ba zai hana ni yi wa al’umma hidima ba – Natasha

Date:

Ƴar majalisar Dattawan Najeriya mai wakiltar Kogi ta tsakiya da mambobin majalisar suka dakatar, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, ta bayyana dakatarwar da aka yi mata a matsayin ‘zalunci’

A ranar Laraba ne majalisar ta amince da dakatar da Sanata Natasha na tsawon wata shida saboda zargin ”saɓa ƙa’idar aiki” bayan saɓanin da ya shiga tsakaninta shugaban majalisar dattawan, Sanata Godswill Akpabio.

Cikin wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Facebook, Sanata Natasha ta yi zargin cewa dakatarwar da aka yi mata ba a bi ƙa’ida ba, kuma an yi haan ne domin a rufe mata baki.

”Dakatarwar da aka yi min ba bisa ƙa’ida ba ta ci karo da dokokin adalci, kuma hakan ba zai hanani ci gaba a hidimta wa al’ummar da nake wakilta ba”, a cewarta

Da farko dai saɓanin ya fara ne da sauya wa ƴar majalisar wurin zama a zauren, kafin daga baya ta zarge shi da yunƙurin cin zarafinta ta hanyar lalata.

nigerianewspapers.com.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...
X whatsapp