fidelitybank

Dakarun soji sun murkushe ‘yan ta’adda lokacin da suka nifato NDA

Date:

Dakarun sojin sama na Operation Thunder Strike ta murkushe ‘yan bindiga kusan 20 a babban yankin makarantar horas da sojoji ta Najeriya (NDA), Kaduna.

Politics Nigeria ta rawito cewa, an ga ‘yan ta’addan da ke tafiya cikin babura kusan 50 a yammacin ranar Alhamis. Amma sun gamu da ruwan wuta, yayin da aka aike da jirage masu saukar ungulu guda biyu na rundunar sojojin saman Najeriya, domin su dakile su.

Idan ba a manta ba, a watan Yunin 2021 ne ‘yan bindiga suka kai farmaki NDA suka yi awon gaba da wani Manjo na Sojan Najeriya suka harbe sojoji biyu har lahira.

’Yan ta’addan dauke da muggan makamai wadanda suka addabi yankunan karkarar Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabashin Najeriya, suna kashe-kashe, garkuwa da mutane, suna tilastawa mutane barin gidajensu, tare da yi wa hukuma barazana.

nnnnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp