fidelitybank

Dakarun Rasha sun kai hari mafakar fararen hula a Ukraine

Date:

Wani dan majalisa a Ukraine ya ce, dakarun Rasha ne suka kai harin bam kan gidan wasannin kwaikwayo a birnin Mariupol da mazauna birnin ke fakewa cikinsa.

Dan majalisa Dmytro Gurin ya shaida wa shirin BBC Today na talabijin cewa “fiye da mutum 1,000” ne ke fakewa cikin ginin yayin da dakarun Rasha suka kai ma sa hari, duk da wani sako da aka rubuta É“aro-É“aro a saman ginin da ke cewa akwai kananan yara cikinsa.

Gurin ya ce “Direban jirgin yakin ya ga wadannan kalaman, duk da haka sai ya jefa bam din a kan ginin.”

Ya kuma ce wani wanda ya tsira da ransa ya sanar da hukumomi cewa bam din mai karfin kilo 1,000 ya lalata ginin baki dayansa:

“Babu sauran ginin a wurin sai baraguzai, kuma ba mu san yawan mutanen da suka halaka ba.”

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp