fidelitybank

Daga sabuwar shekara za mu fara kamen ababen hawa na haya a Abuja – Wike

Date:

Ministan Abuja, babban birnin Najeriya, Nyesom Wike, ya ce, daga watan Janairun 2025, duka ababen hawan da ake haya da su a birnin, za su kasance jami’an ‘yansanda da DSS na da cikakkun bayansu.

Mista Wike ya bayyana hakan ne ranar Alhamis lokacin bikin raba tallafin sabbin motocin Taxi ga wasu matasa.

Ministan ya zargi wasu masu amfani da ababen hawan da kasancewa masu yi wa ‘yan bindiga leÆ™en asiri.

“Mafi yawan masu tuÆ™a Keke Napep da masu achaÉ“a masu bai wa ‘yan bindiga bayanai ne.”

“Don haka daga watan Janairun sabuwar shekara, babu wanda za mu bari ya É—auki fasinja a motarsa ba tare da samun sahalewar jami’an tsaro ba, sannan dole ya yi wa motarsa fenti”, in ji ministan.

Ya Æ™ara da cewa “ba za mu bari a sake amfani da kowace irin mota wajen É—aukar fasinja a Abuja ba”.

”Za mu É—auki bayanan direba da na motarsa, kamar sunan direba da lambar motarsa da sauran muhimman bayanai”, in ji mista Wike.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi É—an shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin Æ´an Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taÉ“a barin Iran ta Æ™era makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaÆ™i – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...

Sojoji sun kama É—an kasar China da zargin kai wa Æ´an Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...
X whatsapp