fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun sace manoma 22 a yankin Abuja

Date:

Rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya ta tabbatar da wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kai hari a unguwar Rafin-Daji da ke unguwar Gurdi a karamar hukumar Abaji a Abuja.

DAILY POST ta samu labarin cewa, ‘yan bindigar, sun kai hari a yammacin ranar Alhamis, inda suka kona taraktoci biyu tare da yin awon gaba da manoma kusan 22.

Rafin-Daji yana da iyaka da al’ummar Zago a jihar Neja. Dukkan al’ummomin biyu suna da alaƙa ta kogin Gurara.

‘Yan bindigar dai kamar yadda rahotanni suka bayyana, sun afkawa yankin da yawan gaske yayin da wasu mazauna yankin ke aikin gonakinsu, inda suka rika harbe-harbe kafin daga bisani suka tafi da su.

Da yake tabbatar da faruwar lamarin, mataimakin jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan, ASP Oduniyi Omotayo ya shaidawa DAILY POST cewa, an tura tawagar jami’an ‘yan sanda hadin gwiwa zuwa yankin domin ceto wadanda aka sace.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp