fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun kashe ɗan uwan gwamnan Nasarawa tare da sace ƴaƴan sa mata 2

Date:

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani mutum tare da sace ‘ya’yansa mata biyu a garin Azuba da ke jihar Nasarawa.

Marigayin mai suna Alhaji Zakari Kigbu an ce dan uwa ne ga gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule.

Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jihar Nasarawa, ASP Ramhan Nansel, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce, “Mun samu kiran waya da misalin karfe 12:15 na safe game da harin, inda muka yi gaggawar daukar matakan da suka dace ta hanyar tattara ‘yan sintiri da sojoji zuwa wurin.

Da isar sa, an gano cewa an harbe wanda aka kashe a cikinsa.

“An garzaya da shi asibiti inda aka tabbatar da mutuwarsa.
“An sace ‘ya’yansa mata guda biyu zuwa inda ba a sani ba.

“Rundunar ta fara farautar wadanda suka aikata wannan aika aika.” In ji Independent .

vanguard news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Tinubu ya miƙa saƙon ta’aziyya ga mutanen Kano da Kaduna da Borno

Shugaba Bola Tinubu ya yi Alla-wadai da kisan wasu...

Amurka ta tafka babban kuskure – Iran

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya yi Alla-wadai...

Trump ya yaudari Amurkawa da Iran – Aragachi

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya bayyana cewa...

Sai an hukunta Mutanen da suka kashe ƴan ɗaurin aure – Uba Sani

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya yi Alla-wadai da...

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...
X whatsapp