Koto ta ce kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi dai dai da ta karbi takardun P170 da dangogin su wanda NNPP ta yi suka a kai.
Kotun koli ta ce ba dole bane sai APC ta saka sunan Nasir Gawuna wajen shigar da kara.
Kotu ta ce abun da kotun sauraron ƙararrakin zaɓe ta yi daidai da ta ce Abba Kabir Yusuf ba ɗan takarar gwamna ba ne a jam’iyyar NNPP.