fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Mai wakiltar Buhari a majalisar Dattawa ya fice daga APC zuwa PDP

Date:

Sanata Ahmad Babba Kaita na jam’iyyar APC, Katsina ta Arewa, mai wakiltan shugaba Buhari a majalisar dattawa ya fice daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP.

Wannan mataki dai na iya nuna cewa, an samu sauyi a siyasar jihar, wanda ke hannun PDP har zuwa 2015.

Kaita ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki a wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yada labarai, Malam Abdulkadir Lawal ya fitar.

Majalisar dattawan ta ƙunshi kananan hukumomi 12, ciki har da Daura, mahaifar Buhari.

An zabi Babba Kaita a majalisar dattawa ta 8 a shekarar 2018 domin cike gurbi a shiyyar sanata bayan rasuwar Sanata Mustapha Bukar.

An sake zaben shi ne a 2019.

nigerianewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp