Tsohon Shugaban Nijeriya Muhammadu Buhari ya rasu.
Ya rasu ne bayan ya yi fama da rashin lafiya, kamar yadda mai magana da yawunsa Garba Shehu ya tabbatar.
Tuni haka gwamnatin tarayya ta maganantu, dangane da dawo da gawar tsohon shugaban ƙasa Muhammad Buhari, wanda mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima zai dawo da gawar, kamar yadda Bayo Onanuga ya fitar.