fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Jirgin farko na ƴan Najeriya daga Ukraine ya fara sauka a Abuja

Date:

Kashin farko na ‘yan Najeriya da suka tsere wa yakin da ake yi a Ukraine ya isa filin jirgin saman Abuja, babban birnin kasar ranar Juma’a da safe.

Shugaban kwamitin harkokin waje a Majalisar Wakilan Najeriya Yusuf Buba ya shaida wa BBC dalibai 451 ne suka iso kasar.

Yana cikin jami’an gwamnatin kasar da suka je Bucharest, babban birnin Romania domin taho da ‘yan kasar ta Najeriya.

Ita ma shugabar hukumar da ke kula da ‘yan kasar mazauna kasashen waje Abike Dabiri Erewa ta tabbatar da isar ‘yan Najeriya gida a cikin jirgin saman Max Air samfurin VM602.

Ana sa rai Najeriya za ta kwaso ‘ya’yanta kimanin 5000 da ke guje wa yakin da Rasha take fafatawa da Ukraine.

Da dama daga cikinsu sun tsallaka zuwa makwabtan Ukraine da suka hada da Romania, Poland da kuma Hungary.

the sun news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp