fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Goodluck Jonathan ya sauya sheƙa zuwa APC

Date:

Hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmaad ya tabbatar da sauya shekar Goodluck Jonathan zuwa jam’iyyar All Progressives Congress, APC.

Bashir ya tabbatar da hakan ne a wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter a ranar Alhamis yayin da yake mayar da martani ga masu shakkar hasashen da ya yi a baya na cewa tsohon shugaban kasar zai sauya sheka zuwa jam’iyya mai mulki.

A sakon da ya wallafa a shafinsa na Twitter ya ce: “Lokacin da na bayar da labarin shigowar tsohon shugaban kasa Jonathan jam’iyyarmu, magoya bayansa da ba su sani ba sun zage ni cewa hakan ba zai taba faruwa ba ko da a mafarki.

“Ya kamata su sani cewa mun san wani abu da ba su sani ba kuma ba duk abin da aka shirya da aiwatar da shi a shafukan sada zumunta ba.”

Idan dai za a iya tunawa, an ce wata kungiyar arewa ce ta siya wa tsohon shugaban kasa Jonathan fom din tsayawa takara da fam miliyan 100 na jam’iyya mai mulki a ranar Litinin.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp