Ƙasar Ghana ta kai bantantan zuwa ƙasar Qatar, domin halartar gasar cin kofin duniya na 2022.
Wasan na zagaye na biyu wanda aka yi a filin wasa na Mashood Abiola dake birnin Tarayyar Abuja.
Ɗan wasa Thomas Partey ne ya fara zura ƙwallon farko yayin da ɗan wasa Trust Ekong ya farke ƙwallon wanda aka yi 1-1.
A wasan farko an yi canjaras a ƙasar Ghana.