fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Buhari na ganawa da Ministoci da hukumomin tsaro

Date:

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yana jagorantar wata ganawa da wasu ministoci da shugabannin hukumomin tsaro a fadar gwamnati da ke Abuja.

Taron wanda aka shirya gudanarwa tun ranar Talata, 19 ga Afrilu, 2022, ya zo mako guda bayan shawarar da Majalisar Jiha ta bayar.

Cikin wadanda suka halarci taron akwai mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo; Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha; Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari; da mai baiwq shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Manjo Janar Babagana Monguno (mai ritaya).

Ministocin da suka halarci taron sun hada da ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola; Ministan Harkokin Waje, Geoffrey Onyeama, da Ministan Tsaro, Manjo Janar Bashir Magashi (mai ritaya).

Sauran wadanda suka halarci taron sun hada da babban hafsan soji, Laftanar-Janar. Farouk Yahaya; Babban Hafsan Sojan Ruwa, Vice-Adm. Awwal Gambo; Shugaban hafsan sojin sama Air Marshal Isiaka Amao da babban hafsan hafsoshin tsaro Janar Lucky Irabor wanda ya samu wakilcin.

news nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp