Yanzu haka dai ana tsare tsohon shugaban Amurka, Donald Trump, kuma yana hannun ‘yan sanda gabanin gurfanar da shi gaban kuliya.
Shi ne shugaban Amurka na farko da ya fuskanci tuhumar aikata laifuka.
Karin bayani zai zo muku.

Subscribe to Our VIP Newsletter
[newsletter_signup_form id=1]