fidelitybank

Da Ɗumi-Ɗumi: Abba Kyari ya musanta laifin da ake tuhumar sa a kotu

Date:

Abba Kyari tare da wasu jami'an 'yan sanda yayin da aka fara shari'arsu a Abuja

Babban jami’in dan sanda Abba Kyari wanda hukumar NDLEA ke tuhuma da safarar hodar ibilis a wata shari’ar da ta gurfanar da shi a wata babbar kotun da ke Abuja, ya musanta cewa ya aikata laifin da ake tuhumarsa da aikatawa.

Hukumar hana tu’ammali da miyagu kwayoyi ta NDLEA ce ta gurfanar da Abba Kyari da wasu mutum shida a kotun.

Sauran mutanen da ake tuhumar su da aikata laifin tare da Abba Kyari, sun hada da Sunday J. Ubua, mataimakin kwamishinan ‘yan sanda da Bawa James, mataimakin sufritandan ‘yan sanda da Simon Agirgba da kuma John Nuhu wadanda dukansu sufetan ‘yan sanda ne.

Sauran mutanen sun hada da Chibunna Patrick Umeibe da Emeka Alphonsus Ezenwanne.

Hukumar NDLEA ta ce, Abba Kyari da wasu jami’an da ke tamaka masa sun yi awo gaba da kilo 21.25 na koken, hodar Iblis din da suka kwace a hannun wasu masu safarar ta, kuma hukumar ta ce abin da suka aikata laifi ne.

A yau Litinin ne aka fara wannan shari’ar. In ji BBC.

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp