A halin yanzu ‘yan ta’adda na ci gaba da kai hare-hare a kauyukan Kadna da Naknuwape da ke wajen Gwada a karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja.
Majiyoyi sun ce an yi fargabar kashe dan sanda da mutanen kauyen yayin da aka yi garkuwa da mutane biyu.
Ƙarin bayani na nan tafe…