fidelitybank

Da Zafi-Zafi: ‘Yansanda sun tarwatsa masu zanga-zanga a Rivers

Date:

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ribas a safiyar ranar Litinin, sun harba barkonon tsohuwa kan masu zanga-zangar a Fatakwal, babban birnin jihar.

Masu zanga-zangar dai sun taru ne a filin shakatawa na Isaac Boro lokacin da jami’an suka kutsa kai cikin yankin.

Kungiyar Take It Back Movement ce ta shirya zanga-zangar kan ayyana dokar ta-baci a jihar Ribas.

‘Yan sanda sun tarbi mambobin kungiyar ne a lokacin da suka taru a wurin zanga-zangar da misalin karfe 9:00 na safe.

“Babu wanda zai iya gaya mana inda ba za mu taru ba, mu mutanen Rivers ne,” Channels TV ta ruwaito matasa masu zanga-zangar suna yiwa ‘yan sanda ihu.

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta shawarci masu shirya zanga-zangar da su ajiye tsare-tsarensu.

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp