fidelitybank

Da yuwar Tinubu ya halarci taron sanya hannu na zaman lafiya

Date:

Mai yiwuwa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Bola Tinubu ba zai samu halartar taron rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya ba, gabanin zaben 2023 a Najeriya.

Kwamitin zaman lafiya na kasa yana karkashin jagorancin Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya, tsohon shugaban kasa.

Mambobin tawagar sun hada da Bishop Matthew Kukah, Bishop na darikar Katolika na Sokoto.

Tinubu wanda yanzu haka yana kasar Ingila zai samu wakilcin dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar APC, Kashim Shettima.

Haka kuma Sanatan da tsohon gwamnan Borno sun tsaya takarar Tinubu a taron kungiyar lauyoyin Najeriya (NBA) a Legas.

A baya-bayan nan ne dai jam’iyyar APC ta sanar da kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa (PCC) amma abin ya haifar da bacin rai.

Jerin sunayen da sakataren PCC, James Faleke ya fitar ya hada da jigo a jam’iyyar PDP Chimaroke Nnamani, yayin da wasu sunayen kamar tsohon ministan sufuri Rotimi Amaechi suka bayyana sau biyu.

Kwamitin ayyuka na kasa (NWC) da Gwamnonin sun bayyana kin amincewarsu da majalisar mai wakilai 422 tare da neman a fadada majalisar.

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta dage haramcin yakin neman zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya a ranar Laraba.

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp