fidelitybank

Da yuwar tafiya zagaye na biyu a zaben Turkiyya

Date:

A yayin da aka kusan kammala kirga dukkan kuri’u da aka kada a zaÉ“en shugaban kasar Turkiyya shugaba Recep Tayyip Erdogan da kuma babban abokin hamayyarsa sun amince a je zagaye na biyu idan bukatar hakan ta kama.

Alkaluma dai sun nuna cewa Erdogan bai samu kashi hamsin cikin dari da ake bukata ko wani É—an takara ya samu ba.

Shugaban ya faÉ—a wa magoya bayansa a birnin Ankara cewa zai sake zama shugaban kasa nan da makwanni 2 kuma ya godewa magoya bayan nasa da suka fito suka zabi son ransu ta hanyar jefa kuri’u ga wanda ya kwanta mu su a rai.

Shi kuwa babban abokin hamayyarsa Kemal Kilicdaroglu yana da kashi 45 cikin dari kuma shi ma yayiwa magoya bayansa jawabi, inda ya zargi jam’iyya mai mulki da yunkurin yin kafar ungulu ka kirgen kuri’u.

Ya ce “mutanen nan na kokari su kawo tsaiko wajen kirga kuri’u ta hanyar hana ruwa gudu a yankunan da mu ke da karfi”.

Kemal dai ya samu goyon bayan matasa da dama da kuma Turkawa, kuma ya ce zai samu nasara idan anje zagaye na biyu.

the nation newspaper nigeria today latest

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp