fidelitybank

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Date:

Rundunar sojin Isra’ila IDF ta ce ta ƙaddamar da hari kan cibiyoyin ƙera makami mai linzami da na nukiliya a Iran yayin da Shugaba Donald Trump ke tattauna yiwuwar sojojin Amurka su shiga yaƙin.

Hakan na nufi da cewa akwai zaɓi uku ga Shugaba Trump ko dai ya shiga yaƙin, ko ya tsame kansa ko kuma ya nemi a tattauna.

Rundunar IDF ta ce an aika jiragen yaƙin Isra’ila sama da hamsin a rana ta shida na yaƙin.

Sai dai Amurka ce kaɗai take da ikon kai wa cibiyoyin nukiliyar Iran na ƙarƙashin ƙasa hari.

Rahotanni na cewa an samu rarrabuwar kai a majalisar tsaron Amurka kan matakin da ya fi dacewa ƙasar ta ɗauka amma Trump ya yi wata tattaunawa ta waya da Firaiministan Isra’ila.

breaking news in nigeria today 2021

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp